1/8
Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 screenshot 0
Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 screenshot 1
Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 screenshot 2
Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 screenshot 3
Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 screenshot 4
Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 screenshot 5
Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 screenshot 6
Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 screenshot 7
Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 Icon

Wakokin Hafiz Abdallah Mp3

ZaidHBB
Trustable Ranking Iconمورد اعتماد
1K+دانلودها
55.5MBاندازه
Android Version Icon4.1.x+
إصدار الأندرويد
1.3(26-07-2020)آخرین نسخه
-
(0 دیدگاه‌ها)
Age ratingPEGI-3
دانلود
جزییاتدیدگاه‌هانسخه‌هاالمعلومات
1/8

توضیحات Wakokin Hafiz Abdallah Mp3

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun kasidun Hafiz Abdallah. Ku sauko da application din a wayoyin ku don more sauraron dadadan kasidun wanda daliban hafiz din suka rera. Kasidun da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:

>Batula

>Da'ira

>Alama

>Tambaya

>Amincin Rayuwa

>Babbar Rana

>Banda Buri

>Bakuraishiya

>Da'ira 2

>Kanzul Mudalsam

>Maigida

>Nasurul Hakki

>Nemanka Nake

>Sayyida Fadima Ce

>Haddi

>na Tunani

>Shugabar Kowa

>Kamfata

>Ramla da Murja- Ina Gaida Kai


Sannan mun saka wasu dadadan kasidu wanda bana Hafiz ba a ciki wato Mazo Jamu Muyi Gaba da Rayuwa Tana Faruwa. Haka zalika akwai sabuwar wakar Hafiz da yayi akan social Media itama tana ciki.


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store. Dadin dadawa, ku turawa yan uwa da Abokan arziki application din a wayar su suma su nishadan tu.


Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.


Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 - نسخه 1.3

(26-07-2020)
سایر نسخه‌ها
تازه‌ها*Bug Fixed

هنوز هیچ دیدگاه و نظری وجود ندارد! برای ثبت اولین دیدگاه لطفا روی کلیک کنید.

-
0 Reviews
5
4
3
2
1
Info Trust Icon
گارانتی اپلیکیشن خوباین اپلیکیشن تست‌ امنیتی برای ویروس، مالور و سایر حملات خطرناک را گذرانده است و دربرگیرنده هیچ خطری نیست.

Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 - اطلاعات APK

نسخه APK: 1.3حزمة: com.andromo.dev492494.app706374
سازگاری با اندروید: 4.1.x+ (Jelly Bean)
برنامه‌نویس:ZaidHBBشرایط حریم‌خصوصی:https://rawgit.com/Zaidjaz/5dae1b4959ad5454d228c32187e8bf9e/raw/9046c24dadf0148acb0d173f3f9600e86910346d/gistfile1.txtمجوزها:6
نام: Wakokin Hafiz Abdallah Mp3اندازه: 55.5 MBدانلودها: 40نسخه : 1.3تاریخ انتشار: 2022-04-27 12:09:25حداقل صفحه‌نمایش: SMALLپردازشگر پشتیبانی‌شده:
شناسه بسته: com.andromo.dev492494.app706374امضای SHA1: E4:47:63:A6:69:EA:E7:06:12:1C:8F:C5:37:00:94:65:9A:31:0C:9Bبرنامه‌نویس (CN): Andromo Appسازمان (O): "Andromo.com Lمنطقه (L): کشور (C): CAاستان/شهر (ST): MB

آخرین نسخه Wakokin Hafiz Abdallah Mp3

1.3Trust Icon Versions
26/7/2020
40 دانلودها55.5 MB اندازه
دانلود

سایر نسخه‌ها

1.0Trust Icon Versions
25/7/2020
40 دانلودها54.5 MB اندازه
دانلود